Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya ce gwamnatin tarayya ta kera na’urar tsaro a kewayen madatsar ruwa ta Zungeru da ake ginawa domin ganin...
Gwamna Bello Mattawale na jihar Zamfara a jiya ya haramta hawan babura daga karfe 8 na dare zuwa 6 na safe a garin Gusau. Ya...
Rundunar sojin saman Najeriya, ta ce, ta yi nasarar hallaka kwamandan ƙungiyar ƴan tada ƙayar baya ta Boko Haram Aminu Duniya a wani hari ta sama...
Dakarun saji na Operation Hadin Kai da ke aiki a yankin Arewa maso gabas sun ceto wata ‘yar Chibok da wasu mutane uku da ‘yan ta’addar...
Hedikwatar tsaro a ranar Alhamis ta ce dakarun Operation Hadarin Daji sun kama wasu ƴan ƙasashen waje guda biyar da ake zargin ƴan bindiga ne...
Karin wasu fasinjoji bakwai da aka yi garkuwa da su a harin jirgin kasa na ranar 28 ga watan Maris a jihar Kaduna sun samu ‘yanci....
Shedikwatar tsaro ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke ‘yan ta’addan da suka kai hari a cocin St. Francis Catholic Church da je garin Owo, a...
Shugaban Ƙaramar Hukumar Karu a jihar Nasarawa, James Thomas, ya kafa dokar hana fita a yankin domin duba matsalar tsaro. Dokar hana fita za ta...
Yan bindiga sun yi garkuwa da Mutane hudu da suka hada da kanwar sirikin Sanata Ahmed Babba Kaita, dan majalisa mai wakiltar Katsina ta Arewa...
An Shiga Zullumi A Abuja Yayin Da ‘Yan sanda Suka Yi Arangama Yan daba A ranar Litinin da ta gabata ne aka samu barkewar sa’insa a...