Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun ceto wasu mutane takwas da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Chikun ta jihar....
Rundunar ƴan sandan jihar Neja, ta ce, jami’anta sun kuɓubutar da wasu mutane tara da aka sace su a ƙauyen Kuchi da ke yankin ƙaramar hukumar...
Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa KAROTA ta ce za ta ci gaba da yin aiki da Sashen Kula da binciken ababen hawa na rundunar ƴan...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun cafke wani fursunan gidan gyaran hali na Kuje da ya tsere sakamakon harin ƴan bindiga. Mai magana...
Rahotonni daga dangin mutane bakwai da ƴan bindiga suka saki a baya-bayannan, sun bayyana cewa, An biya Naira miliyan ɗari takwas ga ƴan ta’addan da ke...
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa, ta ce ta sake kama wani fursuna guda ɗaya da ya tsere a harin da ƴan ta’adda suka kai gidan gyaran...
Ministan tsaro na Najeriya Manjo Janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya, ya ce, kusan ɗaurarru ɗari shida ne su ka arce daga gidan gyaran hali na...
Wasu Rahotonni sun bayyana cewa, dakataccen mataimakin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari ya are daga gidan ajiya da gyaran hali na Kuje da ake tsare da...
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya NCoS, ta tabbatar da rahoton cewa ƴan bindiga sun kai hari gidan gyaran hali na Kuje, da ke...
‘Yan Najeriya, zabe ya sake zuwa Mu guji tashin hankali Bari mu buga wasan bisa ga ka’ida Kar ku zama yan daba Ka ce a’a ga...