Wani ma’aikacin gwamnati, Ibe Kufu ya roki wata kotun gargajiya da ke Jikwoyi a Abuja da ta raba aurensa da mai ɗakin sa sabo da ta...
Wata yarinya ƴar shekara 16, mai suna Hamida Bawale ta rasu bayan ta faɗa rijiya a yankin unguwar Kofar Fada Gidan Sarki da ke Ƙaramar Hukumar...
Wata kotu a jihar Kano ta aike da Abdulmalik Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan yari Danbilki wanda shi ne shugaban...
Hukumar kula da zirga-zirgar Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA, ta sha alwashin ɗaukar matakin shari’a a kan Ɗaliban Makarantar Sakandaren Dabo da ke unguwar Sabon...
Gwamnatin Benin ta saki jagoran masu fafutikar kafa kasar Yarbawa a Najeriya Sunday Ighoho. An saki Ighoho domin ba shi damar zuwa ganin likita a asibiti...
Babbar kotu tarayya da ke Abuja wadda ke sauraren karar da hukumar NDLEA ta shigar tana tuhumar babban jami’in dan sanda Abba Kyari da wasu mutum...
Wani jami’in ɗan sanda mai suna Sajan Bello ya harbe takwarorinsa jami’an ƴan sandan tafi da gidanka shida a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Lamarin ya...
Wata sabuwar kididdiga kan ta’addanci a duniya ta nuna cewar, Najeriya ta koma matsayi na 6 a tsakanin kasashen da ke kan gaba wajen fama matsalar...
A wani ɓangare na jawabinsa, shugaba Vladimir Putin ya yi gargaɗi ga duniya cewa duk ƙasar da ta saka dokar hana shawagin jirage, yana nufin ta...
Wata kotun Majistire mai mai lamba 12 da ke zaman ta a gidan Murtala, Jihar Kano, ta wanke Jamila Sani, matar Abdulmalik Tanko, wanda a ke...