Manyan Kasashen duniya a bangaren kwallon kafa na shirin fafatawar da za’ayi a matakin kwata-final na gasar cin kofin duniyar dake gudana a Qatar, inda yanzu...
Tawagar shugabannin siyasa da na addini da ‘yan kasuwa daga jihar Gombe sun je fadar gwamnatin tarayya domin jinjinawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan rawar da...
Kocin Portugal Fernando Santos ya ajiye Ronaldo a benci a wasan zagayen ‘yan 16 da suka fafata da Swizerland, kuma kwalliya ta biya kudin sabulu, tun...
Hukumar gudanarwa kungiyar kwallon kafa ta Kano pillers tayi jinjina wajan Maida hankali wajan farfado da nasarorin da kungiyar ke samu Hakan yabiyo bayan da jami’in...
Didier Deschamps zai haramta sanya Sarkar wuya ga ‘yan wasan tawagar Faransa a wasan su na kusa dana karshe da za su buga a ranar Asabar...
Brazil ta nuna dalilin da ya sa ta zama ta fi kowace kungiya a duniya bayan da ta lallasa Koriya ta Kudu a farkon rabin lokaci,...
Kocin tawagar kwallon kafar brazil, Tite ya tabatar da cewa Neymar zai samu fafatawa a wasansu da Korea ta Kudu a zagaye na biyu na gasar...
Ingila za ta fafata da Faransa a wasan dab da na kusa da na karshe na gasar cin kofin duniya da ke gudana a Qatar, bayan...
Roberto Martinez ya kawo karshen aikinsa na kocin Belgium bayan ficewar kungiyar cikin kankanin lokaci daga gasar cin kofin duniya. Belgium ta gaza tsallakewa zuwa zagaye...
Cristiano Ronaldo ya samu tayi mai tsoka daga Saudi Arabia bayan da ya rabu da Manchester United sai dai dan wasan gaban ya kudiri aniyar sai...