Wasu bayanai na nuna cewa dan wasan gaba na Switzerland Xherdan Shaqiri shi ne dan wasa mafi daukar albashi a lig din MLS da ke Amurka....
Kocin Arsenal Mikel Arteta ya bayar da hakuri ga magoya bayan Arsenal bayan rashin nasarar da kulob din ya yi a wasansu da Brighton. Brighton ta...
A wasansa na farko bayan an dakatar da shi kan ziyarar da ya kai Saudiyya ba tare da izini ba, wasu magoya bayan Paris St-Germain sun...
Shugaban Kasar Laberiya George Weah ya rubuta wa shahararren dan wasan Najeriya Victor Osimhen (wanda yake wasa a kungiyar Napoli da ke kasar Italiya) wasika, inda...
Wasu bayanai na nuna cewa, iya kawo Mauricio Pochettino Chelsea ne kadai zai kange shirin dan wasan tsakiya na kungiyar wato Ngolo Kante daga raba gari...
Inter Milan ta yi babbar hobbasa ta samun gurbi a wasan karshe na cin Kofin Zakarun Turai bayan ta bi doke AC Milan a San Siro...
Kevin De Bruyne ya ceto Manchester City daga hannun Real Madrid bayan da ya farke kwallon da aka zura musu a zagaye na farko na wasan...
Kyaftin na Ajantina Lionel Messi zai taka leda a kakar wasanni mai zuwa a Saudiyya inda zai kulla ‘babbar’ yarjejeniya, kamar yadda wata majiya kan yarjejeniyar...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Al Hilal da ke Saudiya ta yi wa Lionel Messi na PSG tayin zunzurutun Pam miliyan 260 a matsayin albashinsa na shekara...
Lionel Messi ya nemi ahuwr abokan kwallonsa na PSG tare da cewa yanzu yana jira ya ga hukuncin da ƙungiyar za ta yanke a kansa bayan...