Yan wasan Najeriya Ahmed Musa, da Shehu Abdullahi, sun dawo kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars a karo na biyu, don taka Leda a gasar Firemiya...
Kocin kasar Mali, Eric Chelle wanda haifaffen Faransa ne ya bayyana bukatarsa na son horas da Super Eagle ta Najeriya. Chelle, wanda ya jagoranci tawagar Mali...
Tauraron ‘dan wasan Faransa, Kylian Mbappe ya sanar da cewar a karshen wannan kakar zai kawo karshen zaman sa na shekaru 7 a kungiyar PSG, ba...
Dan kwallon kungiyar kwallon kafa ta Manchester City Erling Haaland ya samu rauni kafarsa yayin da yake buga wani wasan sada zumunta da kasarsa ta Norway...
Ƙungiyoyin Chelsea da Liverpool da Manchester United da Newcastle United na farautar ɗan wasan Faransa da ke taka leda a PSG Kylian Mbappe, mai shekara 24....
Magoya bayan Paris Saint-Germain sun yi wa Lionel Messi ihu a yayin da yake buga wasansa na karshe a kungiyar. Lamarin ya faru ne yayin da...
Karim Benzema zai bar Real Madrid mai buga gasar La Liga yayin da kwantiraginsa ya kare a wannan watan na Yuni. A cikin makon nan ne...
Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan ya zura kwallo a ragar kungiyar kwallon kafa ta Al Shabab a Gasar cin Kofin Kwararru da ake yi a...
Wasu bayanai na nuna cewa kungiyoyin kwallon kafa na Manchester United da Newcastle ne ‘yan gaba gaba a kokarin sayen dan wasan gaba na Senegal Sadio...
Dan wasan gaba na Chelsea Pierre-Emerick Aubameyang ya sanar da shirin janye matakinsa na ritaya daga dokawa kasarsa kwallo shekara guda bayan sanar da matakin. Aubameyang...