Tsohon tauraron Manchester United, Wayne Rooney, ya yi gargadi cewa Mohamed Salah na “na iya lalata kyakkyawan tahirinsa ” a Liverpool bayan ya zargi kulob ɗin...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Super Eagles duk da ficewarsu daga neman gurbin zuwa Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026, bayan da Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar...
Shahararren ɗan wasan ƙwallon kafa na Portugal, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa ya kusa yin bankwana da buga kwallo bayan tsawon shekaru yana haskakawa a fagen...
Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Musa Dahuru Muhammad ta yanke wa wani mai horar da ƴan wasan ƙwallon ƙafa, Hayatu Muhammad, hukuncin zaman gidan...
Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles, za ta fafata da Gabon a wasan kusa da na ƙarshe na play-off na Afirka don neman gurbin zuwa...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya yi Allah wadai da tashin hankalin da magoya bayan kungiyar Kano Pillars suka haifar bayan wasan su da...
Tsohon ɗan wasan bayan Super Eagles, Taribo West, ya caccaki Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF) da kuma Gwamnatin Jihar Legas saboda abin da ya kira...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da Barau Football Club ta yi amfani da filin wasan Sani Abacha, Kofar Mata, a matsayin filin riko na gida a...
Kyaftin ɗin Super Falcons kuma yar wasan gaba, Rasheedat Ajibade, ta bayyana takaicinta game da jinkirin biyan alawus da kuɗaɗen da aka yi wa tawagarsu alkawari....
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karrama tawagar kwallon kwando ta mata ta Najeriya, D’Tigress, da kyaututtuka masu tarin yawa, ciki har da $100,000 ga kowacce...