Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce a shirye yake ya yafe wa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da yin sulhu da shi...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na samar dakuna karatu masu dauke da kayayyaki na zamani a kananan hukumomi 44 dake jihar. Shugaban hukumar kula da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi....
A yayin da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ke cika kwanaki 100 akan mulki, tuni gwamnan ya cimma wasu nasarori da al’umma ke alfahari...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero Paediatric Hospital. Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu da ke aiki a jihar Mai bai wa gwamna shawara na musamman kan makarantu...
Jam’iyyar PRP ta bukaci sabon gwamnan jihar Kano da aka rantsar, Abba Kabir Yusif, da ya yi amfani da ofishinsa wajen fifita muradun al’ummar jihar, ba...
Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da na ƙasashen ƙetare da su kauce...
Madugun Jam’iyar NNPP kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023 a Najeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai yi wa gwamnan...
Zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya shawarci duk wasu masu gine-gine a filayen gwamnatin jihar da su dakata...