Ministan Tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya bayyana cewa Amurka na bai wa sojojin ƙasar bayanan sirri na kai-tsaye da hotunan tauraron ɗan Adam domin gano tare...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya buƙaci mambobin kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da ƙungiyar Rainbow Coalition da su tabbatar...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi alƙawarin bayar da kyautar Naira miliyan 10 ga duk wani kansila da ya tabbatar da nasarar jam’iyyar...
Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin kafa wasu yankunan makamashi na musamman, wato Energy Zones, domin samar da wutar lantarki na tsawon sa’o’i 24 a manyan...
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayar da umarnin rushe duk gine-ginen da aka yi a kan hanyoyin ruwa a Abuja. Wike ya bayyana hakan...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (Immigration) ta bayyana cewa sabon tsarin mayar da buga fasfo zuwa Abuja bai shafi yin rijista ko karɓar...
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da gagarumin sauyi a tsarin shirin bautar ƙasa na NYSC, inda za a maye gurbin shugabancin sojoji da na...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar AAC kuma mawallafin jarida, Omoyele Sowore, akan kuɗi Naira Miliyan...
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja karkashin Mai Shari’a Muhammad Umar ta bayar da umarnin tsare dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele...
Aƙalla mutum 400 ne ake sa ran za a gurfanar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin 15 ga Yuni, kan zargin aikata...