Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya sha alwashin sake buɗe iyakokin Najeriya idan ya samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar...
Shugaba Bola Tinubu ya ce alƙawarin da ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya yi na dawo da tallafin man fetur idan ya lashe...
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce Peter Obi ya rasa damar da yake da ita ta lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027 tun ranar...
Jam’iyyar ADC mai hamayya a Najeriya ta zargi hukumomin tsaron ƙasar da kitsa shirin kama sakatarenta na ƙasa, Rauf Aregbesola, gabanin zaɓen gwamnan Jihar Osun da...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Ibrahim Alamin Little, ya bayyana Abdulkadir Shehu Bari mai shekaru 36, daga Ƙaramar Hukumar...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki matakin EFCC na rufe asusun rabon kuɗaɗen gwamnatin jihar Osun....
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce zaɓen tsohon Gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC ba zai ƙara wa jam’iyyar...
Jam’iyyar ADC ta bayyana shakku kan lafiyar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da cancantarsa ta ci gaba da jagorantar ƙasa, tare da yin kira ga Majalisar Tarayya...
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai kuma tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su haɗa kai su kada kuri’a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage yanke hukunci kan ƙarar da Hukumar EFCC ta shigar domin neman a ƙwace kadarori 57 da ake zargin...