Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da hannu a garkuwa da Dagacin Garun Babba, Alhaji Abdulmumini Mudi Zakari. Kakakin rundunar,...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudirinta na shawo kan matsalar karancin ruwan sha da ke addabar wasu yankuna a fadin jihar. Kwamishinan Ruwa na Jihar Kano,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta bayyana Honarabul Alhassan Ado Doguwa na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar majalisar...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci shugabancin jam’iyyar APC tun daga matakin ƙasa har zuwa jiha da ya hukunta shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya kuma...