Rundunar Sojin Najeriya ta tura jami’ai 86 zuwa Guinea-Bissau domin gudanar da aikin wanzar da zaman lafiya ƙarƙashin ƙungiyar ECOWAS. Rundunar ta ce matakin ya nuna...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja zuwa Freetown na ƙasar Saliyo domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron ƙoli na 69 na shugabannin...
Ƙungiyar Adolescent Health and Information Project (AHIP), ƙarƙashin shirin ROOTS (Resilient Opportunities for Outreach, Trade and Sustainability), tare da haɗin gwiwar International Organization for Migration da...
Kungiyar Tarayyar Afrika (AU), ECOWAS da West African Elders Forum sun soki dakatar da sanar da sakamakon zaben shugaban kasa da na ’yan majalisa a Guinea-Bissau...
Shugaban Ƙasar Saliyo, Julius Maada Bio, ya zama sabon shugaban Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS), inda ya karɓi ragamar shugabancin daga Shugaban Najeriya,...
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta yi Allah-wadai da abin da ta kira yunƙurin juyin mulki a Jamhuariyar Nijar. Shugaban ƙungiyar kuma...