Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya zargi hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC da shirin kama shi kafin...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC), ta ayyana tsohon shugaban runduna ta musamman, domin sake fasalin tsarin fansho, Abdulrashid Maina a matsayin...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta ce ta kori ma’aikatanta sama da 40 cikin shekaru biyu da rabi da suka gabata, sakamakon...
Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC) ta ce ta kwato Naira tiriliyan 1.23, dala miliyan 684.48, fam 373,905.78 da kuma...
Hukumar EFCC ta ce za ta ba masu fallasa bayanai lada har zuwa kashi 5 cikin 100 na dukiyar da aka kwato, idan bayanan da suka...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Yiwa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayar da umarnin janye ƙarar da hukumar ta shigar kan Maryam Isah...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar EFCC da ta gaggauta komawa kotu domin janye umarnin da aka samu na daskarar da asusun gwamnatin jihar...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki matakin EFCC na rufe asusun rabon kuɗaɗen gwamnatin jihar Osun....
Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta soki matakin EFCC na rufe asusun gwamnatin jihar Osun, tana mai cewa hakan ya saɓa wa kundin tsarin mulki kuma ya...
Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Maitama, Abuja, ta bayar da belin tsohon Shugaban Kotun Da’a ta Kasa (CCT), Danladi Umar, akan kudi naira miliyan...