An fara buɗe mashigar kan iyakar Rafah tsakanin zirin Gaza da Masar, sai dai hukumomin Isra’ila sun bayyana cewa matakin gwaji ne kawai. An ce za...
Aƙalla mutane 32 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren da jiragen yaƙin Isra’ila suka kai a zirin Gaza a ranar Asabar, kamar yadda hukumomin yankin suka...
Gwamnatin Isra’ila ta tabbatar da cewa fursunoni 20 da kungiyar Hamas ta sako sun iso gida lafiya ranar Litinin 13 ga Oktoba. Ma’aikatar harkokin wajen kasar...
Bayan doguwar tattaunawa a Masar, Isra’ila da Hamas sun amince da matakin farko na wani shiri da nufin kawo karshen yaƙin da ya daɗe yana ci...
Masu shiga tsakani daga Isra’ila da Hamas za su gudanar da muhimman tattaunawar ƙeƙe-da-ƙeƙe a ƙasar Masar a ranar Litinin 06 ga Oktoba, da nufin kawo...
Sojojin Isra’ila sun kai hare-hare da dama a Gaza a daren Juma’a duk da kiran da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi na tsagaita wuta, bayan...
Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, zai shiga taron manyan jami’ai da za a gudanar a hedikwatar Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) a birnin New York a...
Dubban Falasdinawa na ci gaba da tserewa daga birnin Gaza, kwana guda bayan Isra’ila ta fara kai farmaki ta ƙasa a wani yunkuri na murkushe mayaƙan...
Babban sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya, Antonio Guterres, ya sake sabunta kiran gaggawa na tsagaita wuta a Gaza, bayan da Isra’ila ta sanar da fara kai farmaki...
Ofishin kare haƙƙin ɗan Adam na Majalisar Dinkin Duniya a ranar Talata 19 ga Agusta, ya yi Allah-wadai da wani ministan Isra’ila mai ra’ayin rikau saboda...