Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, kuma jigo a jam’iyyar PDP, Sule Lamido, ya bayyana cewa babban zaɓen shekarar 2027 ne zai tabbatar da ƙarfin siyasar jam’iyyar a...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Haruna Dangyatin, ya bayyana cewa wajibi ne al’ummar jihar su zaɓi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Ya bayyana hakan...
An tabbatar da mutuwar mutum guda bayan wani kwale-kwale da ke ɗauke da mata da yara kimanin 40 ya kife a yankin Malamawa ta ’Yan Dutse,...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da cafke wani matashi mai suna Kabiru Nuhu mai shekaru 27, bisa zargin banka wa mahaifinsa mai shekaru 60...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya amince da karin alawus na wata-wata ga masu unguwanni daga Naira 3,000 zuwa Naira 10,000. An sanar da wannan mataki...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sallami dillalai da kamfanoni 22 da ke cikin shirin rabon abincin buɗa baki na Ramadan, bisa zargin yaudara da rashin gaskiya kan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Jigawa ta kama mutane goma a wasu samame da ta gudanar a fadin jihar, domin dakile fashi da makami, dillancin miyagun kwayoyi...
Rundunar ’yan sandan Jihar Jigawa ta cafke wani matashi ɗan jamhuriyar Nijar mai shekaru 21, da zargin satar shanu guda takwas a Maigatari, LGA. An kama...
Wani rikici da ya ɓarke a ƙauyen Kangire na ƙaramar hukumar Birnin Kudu, Jihar Jigawa, tsakanin manoma da makiyaya ya yi sanadin jikkatar mutane shida. Rahotanni...