Connect with us

Addini

Gwamnatin Jigawa Ta Kori Mutum 22 Kan Zargin Almundahana a Rabon Abincin Azumi

Gwamnatin jihar Jigawa ta sallami dillalai da kamfanoni 22 da ke cikin shirin rabon abincin buɗa baki na Ramadan, bisa zargin yaudara da rashin gaskiya kan ingancin abinci da adadinsa, tare da wasu matsalolin harkokin kuɗi. Matakin na cikin ƙoƙarin tabbatar da gaskiya da rikon amana a shirin tallafa wa marasa ƙarfi a watan azumi.

Rahotanni sun nuna cewa shirin, wanda gwamnan jihar Umar Namadi ya ƙaddamar domin ciyar da bayin Allah a Ramadan na 2026, na da niyyar kai wa mutane miliyan 7.9 abinci ta cibiyoyi 640 a faɗin jihar. Sai dai bayan kusan makonni biyu da fara shirin, bincike da sa ido da aka yi sun bankado zargin saɓani daga wasu dillalai bayan koke-koken jama’a.

Kwamishinan harkokin jin ƙai da ayyuka na musamman, Auwalu Sankara, ya ce an ɗauki matakin ne saboda rashin gaskiya, almundahana da kuma tafiyar da shirin ba yadda ya kamata ba. Ya ƙara da cewa gwamnati ba za ta lamunci duk wani abu da zai tauye manufofin jin ƙai na gwamnatin jihar ba, kuma tuni ake shirye-shiryen maye gurbin waɗanda aka kora da wasu sabbin ‘yan kwangila.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantsekabetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibommatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet