Bayanan da jaridar PUNCH ta tattara daga rahotannin aiwatar da kasafin kuɗin jihohi sun nuna cewa Gwamnatin Jihar Kano ta kashe kusan Naira biliyan 26.5 wajen...
Ɗan majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada, Sule Lawan Shuwaki, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa PDP. Kakakin Majalisar Dokokin...
Sanata Rufa’i Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NDC, wadda tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ke...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama ƙwayoyin tramadol miliyan 1.63 da aka ɓoye a cikin wasu manyan motocin dakon...
Shugaban Karamar Hukumar Rimin Gado, Hon. Muhammad Sani Salisu Jili, ya sake biyan kuɗin rajistar ɗaliban asalin Karamar Hukumar Rimin Gado da ke karatu a School...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙudirin samar da asibitocin kula da masu larurar ƙwaƙwalwa a shiyyoyi uku na jihar. Ɗan majalisa mai wakiltar ƙananan...
Majalisar Shurar Ɗariƙar Tijjaniyya ta bayyana goyon bayanta ga sake zaɓen Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a wa’adi na biyu. Hakan na ƙunshe ne cikin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Hukumar EFCC da ICPC su sanya ido kan rarraba tallafin takin zamani a faɗin jihar domin tabbatar...
Ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai ziyarar girmamawa ga tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, a masaukinsa na wucin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da kafa Kwamiti na Musamman Kan Yaƙi Da Shaye-Shayen Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Su, a wani yunkuri na...