Rahotanni daga unguwar Dorayi da ke jihar Kano na nuna cewa wasu fusatattun matasa sun kama wani da ake zargi da fashin waya, inda suka yi...
Gwamnatin Jihar Kano ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin tsige Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II. Gwamnatin ta ce babu...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya raba tallafin karatu ga dalibai 4,183 daga Yankin Kano ta Arewa da ke karatu a Kwalejin Ilimi ta...
Babbar Kotun Jihar Kano ta tabbatar da Hon. Abdullahi Zubairu Abiya a matsayin shugaban riƙo na Jam’iyyar NNPP a jihar, biyo bayan rikicin shugabanci da ya...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani matashi mai shekara 25, Mustapha Isma’il, bisa zargin caka wa abokinsa Halifa wuƙa har ya mutu, bayan wata...
Wani al’amarin mai ban mamaki ya faru a unguwar Hotoro Maraba da ke Kano, inda wani matashi ya yi wa wani Ladani mai shekaru 70, mai...
Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da cutar shan inna (polio) a shekarar 2025, inda aka samu raguwar kashi 39 cikin 100 na masu kamuwa...
The Kano State Police Command, in collaboration with other security agencies, organized a Qur’anic Recitation Competition among security personnel in the State from December 2nd to...
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar da cewa gwamnatin sa ta fara shirin samar da jirage marasa matuƙa da sauran kayan aikin tsaro domin...
A kalla mutane hudu ne ƴan gida ɗaya suka mutu sakamakon gobarar da ta tashi da safiyar Laraba a unguwar Kundila Layin Baba Impossible, cikin ƙaramar...