Tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce tsare-tsaren Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ga Nijeriya sun fi na duk wani shugaban ƙasa da ya taɓa...
Wani alƙalin kotun Musulunci, Mai Shari’a Muhammad Mukhtar, ya tsallake rijiya da baya bayan da ’yan bindiga suka kai hari a harabar kotun da yake shari’a...
Wata Kotun Majistare da ke Katsina ta ba da umarnin tsare Dr. Bashir Kurfi, malami a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, bayan ‘yan sanda sun...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargin manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne su bakwai, a...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta musanta ikirarin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa wani bidiyo daga Jihar Katsina ya nuna jami’in dan sanda na...
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sanar da sabbin matakan tsaro domin daƙile ayyukan ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane. Daga cikin matakan akwai...
Ƴanbindigar da suka yi garkuwa da tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Rundunar Sojin Najeriya, Manjo Janar mai ritaya Rabe Abubakar, da matarsa sun fitar da wani...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu a ranar Talata sakamakon hare-haren ’yan bindiga da aka kai a jihohin Katsina da Kwara. Hare-haren sun janyo kone-konen...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da haramta fitar da itatuwa da duk wasu kayayyakin da suka shafi itace daga ƙasar baki ɗaya, tare da soke dukkan...