Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce a shirye yake ya gurfana a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja, domin amsa tuhume-tuhume 19 da...
Har yanzu dai Tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emefiele, na fuskantar sabbin tuhume-tuhume guda hudu daga EFCC. EFCC ta zargi Emefiele da buga kudi...
Kotun da’ar ma’aikata ta dakatar da Shugaban Hukumar karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhyi Magaji, sakamakon zarge-zargen da ake...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a Mohammed Nasir, ta yanke da wasu jami’an canji da ba bisa ka’ida ba...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta fitar da sanarwar gargadi ga kwamishinan aiyuka na jihar Marwan Ahmad bisa kokarin sa na bijirewa umarnin da ta...
Kotun Majistari da ke unguwar No man’s land a Jihar Kano ƙarƙashin jagororin mai shari’a Ibrahim Mansur, ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi Abbas. Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa,...
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo da aka yi a karamar hukumar Rano ta jihar Kano bayan wata mata mai suna Malama Khadija ta...