Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta kama wasu manyan jami’ai na Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) bisa zargin zamba. Rahotanni sun nuna cewa...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta fara shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2026, bayan kammala aikin Hajjin 2025 cikin nasara. Shugaban NAHCON, Alhaji Abdullahi Pakistan,...
Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da kammala jigilar mahajjatan Najeriya daga Ƙasar Saudiyya bayan kammala aikin Hajjin shekarar 2025. A cikin wata sanarwa...
Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta sake gargadar maniyyata aikin hajjin 2024 da su guji safarar haramtattun kwayoyi, goro da sigari ko sauran abubuwan da...