Connect with us

Addini

NAHCON Ta Kammala Kwaso Mahajjatan 2025 Daga Saudiyya

Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da kammala jigilar mahajjatan Najeriya daga Ƙasar Saudiyya bayan kammala aikin Hajjin shekarar 2025.

A cikin wata sanarwa da Mataimakiyar Daraktar Yaɗa Labarai ta NAHCON, Fatima Sanda Usara, ta fitar, ta bayyana cewa jirgin ƙarshe ya tashi daga Jeddah da misalin ƙarfe 10:30 na safiyar yau Laraba 02 ga Yuli 2025, dauke da mahajjata 88 daga Jihar Kaduna da ɗaya daga Jihar Katsina.

Jigilar kwaso mahajjatan ta ɗauki tsawon kwana 20, wadda aka fara tun daga ranar 13 ga watan Yunin da muka yi bankwana da shi.

A jawabin bankwana da ya yi wa mahajjatan, Shugaban Hukumar NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya bayyana godiyarsa ga Allah Madaukakin Sarki bisa yadda aikin Hajji ya kasance cikin sauƙi da nasara ga ‘yan Najeriya.

Farfesa Usman ya danganta wannan nasara da haɗin kai da goyon bayan da aka samu daga jami’an Hukomomin Kula da Walwalar Mahajjata na Jihohi, kamfanonin jiragen sama, da sauran masu ruwa da tsaki, da kuma biyayya da ladabi da mahajjata suka nuna wajen bin ƙa’idoji.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet