Jakadan Najeriya a ƙasar Mexico, Reno Omokri, ya ce N3,000 a rana na iya wadatar da matsakaicin ɗan Najeriya wajen biyan bukatunsa na yau da kullum....
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya), murnar cika shekaru 85 da haihuwa, yana mai cewa...
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta dauki tsauraran matakan diflomasiyya kan Afirka ta Kudu saboda sabbin hare-haren ƙiyayyar baƙi da ake zargin ana...
Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Maitama ta bayar da umarnin tsare tsohon Shugaban Kotun Da’ar ma’aikata ta CCT, Danladi Umar, a Gidan Gyaran Hali...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da amfani da fasahar zamani, inganta tattara bayanan sirri da kuma ƙarfafa rundunar sojoji...
Najeriya ta kara matsowa kusa da kafa rundunar ’yan sandan jihohi bayan da Majalisar Dattawa ta amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman...
Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta ce babu hujjar da ke nuna ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya, tana mai bayyana cewa matsalar rashin...
An sace tsohon babban jami’in sojan Najeriya kuma tsohon Daraktan Yada Labaran Tsaro, Rabe Abubakar, tare da matarsa a jihar Katsina. Rahotanni sun ce lamarin ya...
Bishop na Cocin Katolika na Sokoto, Matthew Kukah, ya bayyana damuwa kan yawaitar kashe-kashe a Najeriya, yana cewa babu wata ƙasa a duniya da ke fuskantar...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja a yau Litinin, 26 ga Janairu, 2026, domin ziyarar aiki zuwa Jamhuriyar Türkiye, kamar yadda Mai Ba shi...