Rundunar sojan Najeriya ta bayyana shirinta na karfafa alaka da kafafen yada labarai domin tabbatar da tsaron kasa. Rundunar sojan ta bayyana hakan ne a jiya...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta caccaki Gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi kan siyasantar da fannin ilimi mussaman wajen yawaitar jami’o’in da barin wadanda ake...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na shirin yin garambawul a majalisar ministocinsa, inda ake sa ran zai nada sabbin ministoci, da kuma samar da sababbin ma’aikatu...
Hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kebbi ta sanar da rasuwar wani maniyyaci a garin Makkah na kasar Saudiyya. A sanarwar da Alhaji Ahmed Idris, babban...
Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce a shirye yake ya gurfana a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja, domin amsa tuhume-tuhume 19 da...
Shugaban hukumar EFCC da ke yaƙi da masu yi wa arzikin Najeriya zagon ƙasa, Ola Olukoyede ya sha alwashin yin murabus idan aka gaza gurfanar da...
Rahotanni sun nuna cewa Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arziki ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika. EFCC ta kama Sanata...
Wani rikici da ya auku tsakanin ‘yan bindiga da ‘yan banga a garin Gada na jihar Sakkwato ya yi sanadin mutuwar mutum akalla shida, ciki har...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya taya ɗaukacin al’umma barka da Sallah yayin da musulman Najeriya suka gudanar da sallar idi ranar Laraba. Sultan...
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa zagon kasa (EFCC) ta kwato wa Gwamnatin Tarayya Naira Biliyan 30, yayin da ta kuma sanya asusun ajiyar...