A hukumance, yau Laraba 09 ga Satumba, aka fara yaƙin neman zaɓen kujerun gwamnonin jihohi da na ‘yan majalisun dokokin jihohi a faɗin Najeriya, bisa jadawalin...
Jam’iyyar NNPP ta ce, jam’iyyar NDC ta yi babban kuskure wajen zaɓar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a matsayin ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa tare da Peter...
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce Peter Obi ya rasa damar da yake da ita ta lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027 tun ranar...
Sanata Rufa’i Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NDC, wadda tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ke...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya haƙura da neman sake tsayawa takara a zaɓen 2027,...
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya tabbatar da cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar, Peter Obi, ya sanya hannu...
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya fice daga APC zuwa...
Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja, wadda ta soke umarnin da ya tilasta wa INEC...
Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a Jihar Kogi ta soke hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta...
Ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai ziyarar girmamawa ga tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, a masaukinsa na wucin...