Babbar Jam’iyyar hamayya ta PDP reshen jihar Nasarawa, ta bukaci mambobi da magoya bayanta da su yi watsi da farfagandar da Gwamna Abdullahi Sule da jam’iyyarsa...
Jam’iyyun LP, PDP, da ADC, sunyi watsi da sakamakon zaben shugaban kasa da ake ci gaba da tattara wa Yanzu haka a shalkwatar tattara sakamakon dake...
Jam’iyar NNPP ta bayyana rashin jin dadin ta, bisa yadda wasu ɓata gari suka farwa dan takarar gwamnan jahar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf a mazabarsa...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu....
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci shugabancin jam’iyyar APC tun daga matakin ƙasa har zuwa jiha da ya hukunta shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya kuma...
Kimanin mambobin jam’iyyar APC 2000 ne a karamar hukumar Dass ta jihar Bauchi suka fice daga jam’iyyar zuwa babbar jam’iyyar hamayya ta PDP mai mulki a...
Kimanin ‘yayan jam’iyyu daban-daban har mutane 546 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Mallam Madori ta jihar Jigawa. Shugaban karamar hukumar,...
Ku Bayyana Ni A Matsayin Dan Takarar PDP A Jihar Kano Abacha Ya Gayawa INEC, da jam’iyyar PDP Mohammed Abacha ya bukaci wata babbar kotun tarayya...
Jam’iyyar PDP ta tabbatar wa ‘yan Nijeriya kudurinta na sake ginawa tare da dawo da martabar al’umma da ta rasa ta hanyar hadin kai, daidaito, adalci,...