Connect with us

Featured

PDP Ta Zargi Gwamnan Nasarawa Da Yunkurin Bijirewa Umarnin Kotu

Babbar Jam’iyyar hamayya ta PDP reshen jihar Nasarawa, ta bukaci mambobi da magoya bayanta da su yi watsi da farfagandar da Gwamna Abdullahi Sule da jam’iyyarsa ta APC ke yi a kafafen yada labarai.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar PDP na jihar Ibrahim Hamza.

Hamza ya nuna damuwarsa kan yadda Gwamna Sule, da jam’iyyar APC reshen jihar Nasarawa suke mayar da martani ga hukuncin kotu.

Ya ce jam’iyyar na gudanar da shari’ar ta a kafafen yada labarai, inda suke nuna rashin gamsuwarsu da hukuncin.

Ministan Tsaro Ya Bukaci Tsaffin Sojoji Su Bada Gudunmawa Don Magance Matsalar Tsaro

Hamza ya kara da cewa a wata ganawa da suka yi da Daraktan Hukumar Tsaro ta farin kaya na jihar (DSS) a kwanakin baya, an shawarci shugabannin jam’iyyar PDP da na APC da su gargadi magoya bayansu game da kalaman batanci a cikin maganganunsu.

Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa ta dauki matakin daidaita maganganun magoya baya da mambobinta daidai da shawarar da aka ba ta, don kiyaye yanayin mutuntaka da kuma kaucewa zafafan kalaman siyasa a jihar.

Sai dai PDP ta yi ikirarin cewa Gwamna Sule, da APC, da wasu mukarrabansa ba su bi wannan hanya ba, sai suka koma yin kalaman batanci.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet