Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba dole sai yana da matsayi a kwamitin yakin neman zaben APC ba, sannan zai yi aiki domin ganin Shugaba...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa shi ne ke da cikakken iko a Jihar Rivers duk da rikicin siyasar da ke tsakaninsa...
Wani Inspector na ’Yan Sanda mai suna Victor Okus ya harbe abokin aikinsa, Ibrahim Sani, har lahira a birnin Port Harcourt na Jihar Rivers, yayin da...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da cewa za a gudanar da jarabawar kwamfuta ta ƙarshe ga dukkan wadanda su ka yi nasarar zama Superintendent...
Hukumar Kula da Ayyukan Likitoci da Likitocin Haƙora ta Najeriya (MDCN) ta gargadi sabbin likitoci da kada su dogara sosai da fasahar Artificial Intelligence (AI), tana...
Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a James Omotosho, ta yi watsi da ƙarar da Belema Briggs da wasu mutum huɗu suka...
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tsige dukkan kwamishinoni da sauran manyan jami’an gwamnati da ke cikin gwamnatinsa, bisa umarnin da ya biyo bayan hukuncin Kotun...
Gwamnonin jam’iyyar adawa a Najeriya(PDP) guda 11, sun garzaya kotun kolin kasar nan suna kalubalantar ikon da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke da shi na...
Majalisar Wakilai ta amince da ayyana dokar ta-ɓaci da Shugaban Kasa Bola Tinubu yasa a Jihar Rivers. Majalisar ta yanke wannan shawara ne a ranar Alhamis...
Gwamnan Jihar Rivers da aka dakatar, Similanayi Fubara, ya fice Fadar Gwamnatin Jihar da ke Fatakwal. Majiyar mu ta tabbatar da cewa Fubara ya fice daga...