Connect with us

Featured

Kotu Ta Yi Watsi Da Ƙarar Da Aka Shigar Da Shugaba Tinubu Kan Sanya Dokar Ta-baci a Rivers

Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a James Omotosho, ta yi watsi da ƙarar da Belema Briggs da wasu mutum huɗu suka shigar, wacce ta ƙalubalanci halaccin sanarwar dokar-ta-ɓacin da Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ayyana a Jihar Rivers.

Alƙalin ya bayyana cewa masu shigar da ƙarar ba su da hurumin yin hakan, domin babu wanda ya tabbatar da kasancewarsa ɗan majalisar dokoki ko kuma memba a cikin kwamitin zartarwa na jihar. Haka kuma, kotun ta lura cewa masu ƙarar ba su samu amincewar babban lauyan jihar kafin shigar da ƙarar ba.

Kotun ta ƙara da cewa irin wannan lamari ya fi dacewa a gabatar da shi a gaban kotunan ƙoli, ba a kotun tarayya kai tsaye ba. Alƙalin ya ce ƙarar ba ta da tushe, musamman ganin cewa masu ƙarar ba su nemi ra’ayin ko amincewar mutanen Jihar Rivers kafin daukar matakin shigar da ƙarar ba.

Shugaba Tinubu dai ya ayyana dokar-ta-ɓaci a Jihar Rivers a watan Maris, bayan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakinsa tare da rushe dukkanin ‘yan majalisar dokoki na jihar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet