Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin kawo ƙarshen matsalar tsaro, dawo da fata a zukatan ’yan Najeriya tare da sauƙaƙa tsadar rayuwa...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, zai jagoranci ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a jihar Sakkwato, yayin da jam’iyyar ke...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta rufe ɗaya daga cikin ofisoshin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) da ke jihar, bisa hujjar kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Gwamnatin ta...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta rufe Masallacin Juma’a na Sheikh Musa Lukuwa da ke Mabera, har sai baba ta gani, tare da kafa kwamitin malaman addini domin...
Akalla mutum 40 ake zargin sun rasa rayukansu bayan wani jirgin ruwa da ke ɗauke da manoma zuwa gonakinsu ya kife a garin Gorau, Ƙaramar Hukumar...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026. Jihohin...
Aƙalla mutum uku ne aka kashe a cikin wani masallaci, yayin da wasu da dama suka yi ɓatan dabo bayan ’yan bindiga sun kai hari ƙauyen...
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai kuma tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su haɗa kai su kada kuri’a...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda a Arewa, sun fara barin maboyarsu bayan hare-haren makamai masu linzami da sojojin Amurka suka kai a daren Alhamis. Shugabannin...