Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kalubalen da ake samu na tsaro a kasar nan mussaman a yankin Arewa maso yamma a matsayin wanda aka...
Rundunar sojan Najeriya ta bayyana shirinta na karfafa alaka da kafafen yada labarai domin tabbatar da tsaron kasa. Rundunar sojan ta bayyana hakan ne a jiya...
Gwamnatin Kaduna ta sanar da wasu sabbin matakai na bai wa makarantun jihar tsaro saboda yawan hare-haren da suke fuskanta da kuma satar ɗalibai. Gwamna Uba...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da rahoton cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴanbindiga suka sace. An sace ɗaliban firamare da na sakandare su...
Wasu ‘yan bindiga ne sun mamaye al’ummar garin Yashi da ke karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara a karshen makon nan. Ana zargin sun kashe mutum...
Rundunar kula da kadarorin gwamnati da tsaron al’umma NSCDC ta kama wani Dalibin Jami’ar Ahmadu Bello a Zariya da ke jihar Kaduna, dalibin likitan dabbobi mai...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka, tare da gurfanar da...
Wani dan bindiga dadi ya kashe kansa bayan jikkata dalibai hudu da harsashi, lokacin da ya bude wuta yayin da suke daukar darasi a jami’ar Heidelberg...