Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da bai wa ma’aikatan gwamnati mata hutun haihuwa na watanni shida domin ƙarfafa shayar da jarirai nonon uwa kaɗai da kuma...
Hukumar kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta bayyana damuwa kan karuwar matsalar rashin abinci mai gina jiki a arewa maso yammacin Najeriya,...
Gwamnatin Jihar Bauchi tare da UNICEF sun bayyana manyan gibin da ake samu a bangaren kula da lafiyar haihuwa, inda aka gano cewa mata uku daga...
Asusun Kula da Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF), ya bayyana cewa yara miliyan 3.5 a Najeriya na fama da matsanancin yunwa (severe acute malnutrition). UNICEF...
A yayin bikin Ranar Muhalli ta Duniya na shekarar 2025, SFC Training Academy tare da tallafin Partnership for Agile Governance and Climate Engagement (Pace) da hadin...
Asusun yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF, ya ce, zai yi wa kimanin yara miliyan 3 da dubu dari 8 allurar riga-kafin ƙyanda a jihohi huɗu...