Wani hari da ’yan bindiga suka kai a jihar Zamfara ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 13, ciki har da sojoji, yayin da suke rakiyar wasu...
Makonni biyu bayan da ‘yan bindiga suka sace limaman Juma’a biyar a Jihar Zamfara, har yanzu ba a san inda suke ba. An sace su ne...
Daraktan Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC a 2027, Abdulaziz Yari, ya ce babu wani dalilin da zai sa yankin Arewa ya ƙi goyon bayan...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026. Jihohin...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da bai wa ma’aikatan gwamnati mata hutun haihuwa na watanni shida domin ƙarfafa shayar da jarirai nonon uwa kaɗai da kuma...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya shaida saukar jirgi na farko a Filin Jirgin Sama na Gusau a ranar Lahadi, wani muhimmin ci gaba ga jihar...
Babban kwamandan Runduna ta Ɗaya ta sojin Najeriya da ke Gusau, Birgediya Janar Mustapha Jimoh, ya bayyana cewa ayyukan ’yan bindiga da ’yan ta’adda sun ragu...
Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da cutar shan inna (polio) a shekarar 2025, inda aka samu raguwar kashi 39 cikin 100 na masu kamuwa...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da daukar sabbin malamai 500 domin karfafa bangaren ilimi a fadin jihar. Wannan na zuwa ne bayan kammala wani...