Connect with us

Siyasa

IBB ya musanta mara wa Obi baya a zaɓen bana

Tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Bababangida, ya musanta rahotonnin da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ya goyi bayan takarar Peter Obi na jam’iyyar Labour Party a zaben bana.

Jaridar Leadership ta rawaito cewa Ibrahim Badamasi Babangida, ya musanta batun ne ta hannun mai magana da yawunsa, Prince Kassim Afegbua, yana ma cewa, tsohon shugaban kasan bai fitar da wata sanarwa kan goyon bayan takarar Peter Obi ɗin ba.

Haka kuma Prince Kassim ya ƙara da cewa, Ibrahim Babangida ba ma  shi da shafin Twitter da ake cewa ya wallafa goyon bayan nasa a can.

“Wannan labarin ƙanzon Kurege ne, don haka muna kira ga ƴan Najeriya da su yi watsi da rahoton domin bai da wani tushe ballantana makama”, a cewar sa.

Haka kuma Prince Kassim, ya ce, duk lokacin da tsohon shugaban ƙasa IBB zai yi wata magana, yana fitar da sanarwa ne ba ta kafafen sada zumunta ba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet