Featured
Shugaba Tinubu ya nada sabbin kwamishinonin hukumar INEC
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin kwamishinonin hukumar zaɓe a wasu jihohin ƙasar nan tara.
Ga jerin sunayen kwamishinonin da ma jihohin da za su jagoranta.
1 Isah Shaka Ehimeakne – Kwamishinan zaɓe na jihar Edo.
2 Bamidele Agbede – Kwamishinan zaɓe na jihar Ekiti.
3 Jani Adamu Bello – Kwamishinan zaɓe na jihar Gombe.
4 Dakta Taiye Ilayasu – Kwamishinan zaɓe na jihar Kwara.
5 Dakta Bunmi Omoseyindemi – Kwamishinan zaɓe na jihar Lagos.
6 Alhaji Yahaya Bello – Kwamishinan zaɓe na jihar Nasarawa.
7 Farfesa Mohammed Yalwa – Kwamishinan zaɓe na jihar Niger.
8 Dakta Anugbum Onuoha – Kwamishinan zaɓe na jihar Rivers.
9 Abubakar Fawa Dambo – Kwamishinan zaɓe na jihar Zamfara.
