Connect with us

Featured

Yan Sanda Sun Kori ‘Yan Tauri Daga Gadin Fadar Sarki Dake Kofar Kudu

A yayin da ake ci gaba da turka-turka kan masarautar Kano, dalilai sun bayyana kan abin da yasa ‘yan sanda korar ‘yan Tauri da ‘yan Banga daga fadar Sarkin Kano dake Kofar Kudu.

Wata majiya daga rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da cewa an jibge jami’an ‘yan sanda tare da korar ‘yan Taurin ne bisa umarnin Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda ya nemi jami’an tsaro su kawar da ayyukan ‘yan daba da suka addabi jihar.

‘Yan Tauri da ‘yan Banga dai suna tsare da fadar Sarkin dake Kofar Kudu yayin da jami’an tsaro ke fada kariya ga gidan Sarki na Nasarwa inda Aminu Ado Bayero yake a zaune.

Rahotanni sun bayyana cewa a yanzu jami’an tsaro sun karbe iko da tsaron fadar Sarkin ta Kofar Kudu da Gidan Sarki na Nasarawa.

A yan kwanakin nan dai ana fama da rikicin ‘yan daba a unguwannin birnin Kano abinda ya haifar da fargaba da zaman dar-dar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet