Connect with us

Featured

Kotu Ta Yankewa Ɓarawon Takalma A Masallaci Hukuncin Ɗaurin Watanni Shida

Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaman ta a Magajin Gari a Jihar Kaduna, ta yanke wa wani mutum mai suna Yusuf Usman hukuncin zama a gidan yari na tsawon watanni shida, bayan an kama shi da laifin satar takalman mutane a masallaci.

Kotun ta yanke hukuncin ne a jiya talata 17 ga watan Yuni 2025, bayan Usman ya amsa cewa ya shiga masallacin ba tare da izini ba kuma ya saci takalma.

A yayin zaman kotun, Jami’in Ɗansanda ASP Luka Sadau, ya bayyanawa kotu cewa, tunda fari wasu daga cikin kwamitin masallacin ne suka kama Usman a ranar 13 ga watan Yuni, sannan suka kai shi ofishin ‘yan sanda na yankin Magajin Gari a jihar, inda suka ce bayan Sallar Juma’a wanda ake zargin ya sace takalma da kuɗinsu ya kai Naira 100,000.

Bayan karanta masa kunshin tuhuma Usman ya kuma amsa cewa, yana yawan zuwa Masallaci a ranakun Juma’a domin satar takalma, sannan ya sayar da su a kasuwannin Monday Market da Maraban Rido.

A kashe Alƙalin kotun, Malam Kabir Muhammad, ya ba wa usman zaɓin biyan tara ta Naira 5,000, kazalika ya kuma umarce shi da ya biya Naira dubu dari da hamsin 150, 000 a matsayin diyya ga kwamitin Masallacin.

Alƙalin ya ƙara da cewa idan har mai laifin ya gaza biyan wannan diyya, zai ƙara shekara guda a gidan yari.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet