Connect with us

Featured

Kotu A Kano Ta Tura Wasu Matasa Gidan Gyaran Hali Kan Zargin Sata

Babbar Kotun Majistare me lamba 24 dake Zamanta a Harabar Filin Saukar Jiragen Sama na Aminu Kano ta aike da wasu matasa su biyu zuwa gidan Gyaran Hali.

Matasan biyu, Umar Tijjani Mazaunin Unguwar Dorayi Karama, Unguwar Bello. Da kuma Usman Isa Usmana (Bawan Allah) Mazaunin Unguwar Ja’en Layin Dagaci.

An gurfanar da matasa ne bisa laifin tuhume tuhume guda hudu, wadanda su ka hada da : Hada kai don aikata laifi, Haura gida, Sata da kuma yin barna.

Bayan da aka karanto musu tuhume tuhumen da ake yi musu dukkanin su sun amsa Laifuffukan. Daga nan ne Mai gabatar da Kara Lauyan Gwamnati M. Bello ya roki Kotun da ta hukunta su.

A karshe Mai Shari’a Muttaka Abba Dandago, ya dage zartas da hukunci zuwa ranar 29 ga Watan Yuli, 2025. Inda kuma ya bayar da umarnin tisa keyar wadanda ake zrgin zuwa gidan gyaran hali har zuwa ranar da za’a dawo Kotun.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet