Connect with us

Featured

Amurka Ta Bukaci China Ta Taimaka Wajen Hana Iran Rufe Hanyar Tekun Hormuz

A ranar Lahadi 22 ga Yuni, 2025. Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya bukaci gwamnatin China da ta taimaka wajen hana Iran rufe hanyar shiga ta Hormuz – mahimmiyar hanya da ake bi wajen jigilar kaya da man fetur a duniya – bayan hare-haren da Amurka ta kai kan wuraren nukiliyar Iran.

“Ina kira ga gwamnatin China a Beijing da su tuntubi Iran saboda suna da babbar bukata da dogaro da hanyar wajen samun mai,” in ji Rubio yayin wata hira da Fox News.

Masana sun bayyana cewa, Iran na iya rama hare-haren da Amurka ta kai da safiyar Lahadi ta hanyar rufe hanyar, mashigar ruwan da kusan kashi daya cikin biyar na fitar man fetur na duniya ta nan ya ke bi.

Rubio ya ce, “Yin hakan a garesu ba karamin kuskure bane. Kuma hakan tamkar kashe tattalin arzikin kansu ne. Muna da damar mayar da martani.”

Ya kara da cewa, “Amma sauran kasashe ma ya kamata su damu, saboda hakan zai fi shafar tattalin arzikinsu fiye da namu. Wani babban tashin hankali ne wanda zai cancanci a mayar da martani, ba daga gare mu kawai ba, har da sauran kasashen duniya.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet