Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya ce yana jin Amurka ta ci amanar ƙasarsa, bayan da Shugaba Donald Trump ya janye takunkumin da aka kakaba wa man...
Shahararren mawaƙin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya rubuta wa Shugaban Amurka Donald Trump wasika, yana neman ya sanya ido kan zaɓen...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran ta rushe bayan sabbin hare-haren da ɓangarorin biyu suka kai wa juna....
Farashin hannayen jari ya yi tashin gwauron zabi a kasuwannin Asiya, yayin da farashin ɗanyen man fetur ya fara raguwa bayan sanar da cimma yarjejeniya tsakanin...
United States da Iran sun sanar da tsagaita wuta na tsawon mako biyu, bayan da shugaban Amurka, Donald Trump, ya janye barazanar kai hari kan Iran...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa tana tattaunawa da Amurka ta hanyoyin diflomasiyya domin a cire Najeriya daga jerin ƙasashen da aka saka wa takunkumin bizar ƙaura....
Wata mummunar guguwar sanyi ta yi sanadin mutuwar aƙalla mutane 30 a sassa daban-daban na Amurka, yayin da dubban mutane suka wayi gari ba tare da...
Ƙungiyar Alliance for Yoruba Democratic Movements (AYDM) ta nuna goyon bayanta ga hare-haren soji na haɗin gwiwa tsakanin Najeriya da Amurka da aka kai a jihar...
Gwamnatin Amurka ta gargadi cewa za ta saka takunkumai da hana bizar shiga ƙasar ga duk wanda ta samu da hannu a zargin yi wa Kiristoci...
Amurka ta fara tsara wasu shirye-shiryen yuwuwar kai hare-hare a Najeriya, bisa umarnin Shugaba Donald Trump, wanda ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da gazawa...