Connect with us

Featured

Tsananin Sanyi Ya Hallaka Mutane 30 a Amurka

Wata mummunar guguwar sanyi ta yi sanadin mutuwar aƙalla mutane 30 a sassa daban-daban na Amurka, yayin da dubban mutane suka wayi gari ba tare da wutar lantarki ba a ranar Talata. Guguwar, wadda ta haɗa da dusar ƙanƙara, iska mai ƙarfi da ruwan sanyi, ta shafi jihohi daga New Mexico zuwa Maine.

Rahotanni sun nuna cewa yanayin sanyi mai tsanani ya janyo cikas ga sufuri, inda sama da jiragen sama 9,000 suka fuskanci jinkiri ko soke tashi. An samu dusar ƙanƙara mai yawa a yankin arewa maso gabas, inda wasu sassan Connecticut suka samu fiye da inci 22 na ƙanƙara, yayin da Boston ta samu sama da inci 16.

Hukumomi sun ce sama da mutane 540,000 ne suka rasa wutar lantarki, musamman a jihohin Tennessee, Texas, Mississippi da Louisiana. Masana yanayi sun danganta wannan guguwa da rikicewar polar vortex, inda aka gargadi al’umma cewa yanayin sanyi mai tsanani na iya ci gaba har zuwa farkon watan Fabrairu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet