Connect with us

Featured

Majalisar Dattawa Ta Ƙaryata Jita-jitar Ƙirƙirar Sababbin Jihohi

A ranar Talata 22 ga Yuli, Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya karyata jita-jitar da ke yawo a wasu kafafen sada zumunta cewa Majalisar Dokoki ta amince da ƙirƙirar sababbin jihohi a Najeriya.

Yayin zaman majalisa, Akpabio ya bayyana cewa, kodayake Kwamitin Gyaran Kundin Tsari ya karɓi sama da buƙatu 42 na neman ƙirƙirar jihohi, babu ko guda ɗaya da ta kammala dukkan matakan da doka ta tanada.

Ya ce: “Na ga sama da buƙatu 42, amma babu ko guda ɗaya da aka kammala cikakken tsarin da doka ke buƙata. Tsarin ƙirƙirar jiha yana da matuƙar tsauri, kuma babu wanda aka kammala har yanzu.”

Ya ja kunnen al’ummomi da su guji tarurruka ko yunƙurin tara jama’a don neman goyon bayan ƙirƙirar jihohin da ba su samu amincewar doka ba, yana mai jaddada cewa babu wata sabuwar jiha da Majalisar Dattawa ta amince da ita.

Akpabio ya bukaci ‘yan Najeriya da su dogara ne kawai da sahihan bayanai daga Majalisar Tarayya idan ana maganar gyaran kundin tsarin mulki da makamantan batutuwa.

 

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet