Connect with us

Featured

Ta Dalilina Sai Tinubu Ya Rasa Ƙuri’a Miliyan Ɗaya A 2027 – Marafa

Tsohon Sanatan Zamfara ta Tsakiya, Kabiru Marafa, ya ce zai tabbatar cewa ya ragewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kuri’a miliyan ɗaya a zaben shugaban ƙasa na 2027. Marafa, wanda ya fice daga jam’iyyar APC bayan ya zargi Shugaban kasa da salon mulkin “ka yi amfani da shi ka watsar”, ya bayyana hakan ne a shirin Politics Today na tashar Channels TV.

Marafa ya yi ikirarin cewa ba ƙaramin tasiri yake da shi a siyasar Zamfara ba. Ya bayyana cewa shi ne ya jagoranci kamfen ɗin Tinubu/Shettima a Zamfara a 2023, amma yanzu ya juya baya saboda gazawar gwamnati wajen cika alkawura.

Ya bayyana cewa a Zamfara, akwai manyan ’yan siyasa da dama da suka watsar da APC, wanda hakan ya nuna yadda jama’a suka gaji da salon siyasar jam’iyyar. Ya yi nuni da nasarar Gwamna Dauda Lawal a 2023, wanda duk da rashin gogewa a siyasa ya kayar da tsofaffin gwamnonin jihar, sanata da ’yan majalisar wakilai.

Marafa ya kara da cewa a lokacin kamfen, Tinubu ya yi alkawarin gyara tsarin rabon mukamai, amma sai aka ga akasin haka, “kura da shan bugu, Gardiner da ƙwace kudi”. Wannan, a cewarsa, ya haddasa bacin rai mai tsanani a Zamfara da kuma sauran sassa na ƙasar.

 

 

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet