Connect with us

Featured

Mun Kama Maganin Zazzabin Cizon Sauro Na Bogi Na Naira Biliyan 1.2 a Legas – NAFDAC

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna (NAFDAC) ta kama magungunan malaria na bogi da kudinsu ya kai sama da Naira biliyan 1.2 a Legas.

A cikin wani farmaki da jami’anta suka kai wani rumbun ajiya a Ilasa-Oshodi, an gano kwalaye 277 na Malamal Forte na jabu da aka shigo da su daga kasar China a karkashin sunan Diclofenac Potassium 50mg.

Shugabar hukumar, Farfesa Mojisola Adeyeye, ta bayyana cewa wannan mataki na cikin shirin da NAFDAC ke yi na dakile safarar magunguna marasa inganci domin kare lafiyar al’umma. Ta ce gwamnatin tarayya na goyon bayan hukumar wajen tabbatar da cewa babu guraben da masu satar magunguna za su yi amfani da su.

NAFDAC ta gargadi ‘yan kasuwa da masu shigo da kaya cewa za ta ci gaba da cafke duk wani da ya ke kokarin cusa magungunan da za su iya jefa rayukan jama’a cikin hadari.

Masana lafiya sun ja hankalin cewa yaduwar irin wadannan magunguna na bogi ba wai kawai suna kashe mutane ba ne, har ma suna kara tsananta juriya ga maganin malaria — cutar da Najeriya ke da kaso mafi yawa a duniya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet