Connect with us

Featured

Ƴan Ta’adda Sun Fara Tserewa Daga Maɓoyarsu Bayan Harin Amurka – Rahoto

Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda a Arewa, sun fara barin maboyarsu bayan hare-haren makamai masu linzami da sojojin Amurka suka kai a daren Alhamis. Shugabannin al’umma sun shaida wa Sunday PUNCH cewa an lura da motsi, inda ’yan ta’addan ke tafiya da kaɗan kaɗan bayan hare-haren Kirsimeti, bayan gwamnatin tarayya ta tabbatar da hadin gwiwarta da Amurka.

A Sokoto da Kwara, an kai hare-haren a wuraren da ake zargin maboyar ’yan ta’adda ne, ba tare da an samu asarar rayuka ba, sai dai an samu raunuka da asarar dukiya. A Tangaza da wasu yankunan Sokoto, hare-haren sun jefa ’yan bindiga cikin rudani, inda wasu suka tsere zuwa dazuka ko yankunan kan iyaka domin guje wa sa ido na sama da na kasa.

A Benue kuwa, wani basarake ya yi gargadin shigowar makiyaya dauke da makamai daga Arewa maso Yamma, yana mai cewa suna tserewa ne sakamakon hare-haren. Masana tsaro sun bayyana cewa ’yan ta’addan na iya haduwa da fararen hula ko neman tallafi daga kungiyoyin ta’addanci na kasashen waje, yayin da hukumomin tsaro ke kara tsaurara sintiri da leken asiri domin dakile motsinsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet