Connect with us

Featured

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Mutumin Da Ya Kashe Tsohuwar Matarsa

Babbar kotun jihar Gombe ta yanke hukuncin kisa kan wani matashi mai shekaru 25, Hassan Mohammed, bisa samunsa da laifin kashe tsohuwar matarsa Halima Sadiya Adamu a ƙauyen Falangaya da ke ƙaramar hukumar Dukku.

Alƙalin kotun, Abdulhamid Mohammed Yakubu, ya yanke hukuncin ne bayan ya same shi da laifin kisan kai da gangan ƙarƙashin sashe na 221 na dokar Penal Code. Lauyoyin gwamnati sun bayyana wa kotu cewa lamarin ya faru ne ranar 25 ga Maris 2025 da misalin ƙarfe ɗaya na rana, lokacin da wanda ake zargin ya yanke wuyan tsohuwar matarsa da wuƙa bayan ta ƙi amincewa da ya sake aurenta.

A yayin shari’ar, masu gabatar da ƙara sun gabatar da shaidu shida da suka bayar da shaida kan abin da ya faru, tare da nuna wuƙar da ake zargin an yi amfani da ita a matsayin hujja. Bayan sauraron shaidu da binciken ‘yan sanda, kotu ta tabbatar cewa an tabbatar da laifin ba tare da shakka ba, wanda ya sa aka yanke masa hukuncin kisa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet