Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Na Duba Yiwuwar Bai Wa Ƴan Jarida Damar Bin Sojoji Yayin Ayyukan Sintiri

Gwamnatin Tarayya na nazarin wani sabon tsari da zai bai wa ‘yan jarida damar rakiyar jami’an soja yayin wasu ayyukan tsaro, domin inganta rahotannin tsaro da kuma bai wa jama’a damar fahimtar hakikanin yadda ake gudanar da ayyukan yaki da ta’addanci.

Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya bayyana hakan a taron koli kan tsaro da Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) ta shirya a Abuja. Ya ce shirin zai kara dankon aiki tsakanin kafafen yada labarai da hukumomin tsaro tare da inganta gaskiya da bayyana ayyukan soja ga jama’a.

Musa ya jaddada cewa kafafen yada labarai na taka muhimmiyar rawa wajen gina amincewar jama’a ga hukumomin tsaro. Ya ce hadin gwiwa tsakanin ‘yan jarida da jami’an tsaro zai taimaka wajen rage yada bayanan da ba su dace ba tare da karfafa kokarin tabbatar da zaman lafiya da tsaron kasa. – Kakaki24

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet