Connect with us

Featured

Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Ƙudirin Gina Asibitocin Kula da Masu Larurar Ƙwaƙwalwa

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙudirin samar da asibitocin kula da masu larurar ƙwaƙwalwa a shiyyoyi uku na jihar. Ɗan majalisa mai wakiltar ƙananan hukumomin Bagwai da Shanono ne ya gabatar da ƙudirin, yana mai cewa hakan ya zama wajibi bayan Asibitin Masu Larurar Ƙwaƙwalwa na Dawanau ya koma ƙarƙashin gwamnatin tarayya.

A zaman majalisar, ɗan majalisa mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Sumaila, Alhaji Zubairu Hamza Massu, ya kuma gabatar da ƙudirin gaggawa kan iftila’in ruwan sama da iska da ya shafi garuruwan Sumaila da Magami, domin a ɗauki matakan da suka dace.

Read Also : Hukuncin Kisa Ne Ya Dace Da Ƴan Ta’adda Ba Wai Sanya Su Cikin Shirin Gyaran Hali Ba – Gagdi

Kakaki24 ta ruwaito cewa a ƙarshen zaman, Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano, Rt. Hon. Jibril Ismail Falgore, ya ba da shawarar a haɗa dukkan ƙudurorin da suka shafi iftila’in ruwan sama da iska a faɗin jihar domin miƙa su ga gwamnatin jihar, kuma majalisar ta amince da hakan.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet