Connect with us

Featured

Mun Zauna da Obi Ya Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Wa’adi Ɗaya Idan Ya Zama Shugaban Kasa – Kwankwaso 

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya tabbatar da cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar, Peter Obi, ya sanya hannu kan yarjejeniyar yin wa’adi ɗaya na shekaru huɗu idan aka zaɓe shi a 2027.

Kwankwaso ya bayyana haka a wata hira da Channels Television, inda ya ce shi da Obi sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta musamman, baya ga wadda jam’iyyar ta yi. Ya ce yana da cikakken yaƙinin cewa Obi zai cika alƙawarin da aka ƙulla tsakaninsu.

Read Also : Kwale-kwale Ya Kife Da Mata Da Yara Kimanin 40 a Jigawa

Ya kuma ce ya amince da tsayawa takarar mataimakin shugaban ƙasa ne bisa tsarin rabon mulki da suka cimma, wanda ya tanadi cewa bayan wa’adin shekaru huɗu na Obi daga 2027 zuwa 2031, shugabancin ƙasa zai koma Arewa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinovdcasinoholiganbetmarsbahissahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet