Connect with us

Featured

Amaechi ba zai ƙara wa Atiku da ADC ƙarfi a zaɓen 2027 ba – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce zaɓen tsohon Gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC ba zai ƙara wa jam’iyyar ƙarfi a zaɓen 2027 ba.

Wike ya ce Amaechi ya yi gwamna na wa’adi biyu, sannan ya zama minista a gwamnatin Muhammadu Buhari, amma duk da haka bai iya tabbatar wa Buhari nasara ko samun kashi 25 cikin 100 na ƙuri’un jihar Rivers ba.

Read Also : Zaɓen 2027 : INEC Ta Wallafa Bayanai Da Takardun ’Yan Takarar Shugaban Ƙasa 19 

Kalaman Wike na zuwa ne bayan jam’iyyar ADC ta zaɓi Amaechi a matsayin mataimakin Atiku Abubakar, bayan ya sha kaye a zaɓen fidda gwanin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar.

Wike ya yi wannan magana ne yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2027, inda ya nuna cewa kasancewar Amaechi a matsayin mataimakin Atiku ba zai ƙara wa ADC ƙarfi wajen neman nasara ba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet